Hira da Alhaji Sani Tahir dan kasuwa a jihar Kano dake Najeriya <?xml:namespace prefix = o ns = "urn:schemas-microsoft-com:office:office" />
2019-06-18 19:22:28 CRI
A wannan mako, za ku ji hira da wakilinmu Ahmad Inuwa Fagam ya yi da Alhaji Sani Tahir, wani dan kasuwar Kantin Kwari a jihar Kano dake Najeriya, wanda ya yi tsokaci game da yadda harkokin kasuwanci ke wakana tsakanin 'yan kasuwar jihar Kano da na kasar Sin, da kuma sauran batutuwa dake shafar mu'amalar ciniki da tattalin arziki tsakanin bangarorin biyu.(Murtala Zhang)