Makon Arewa 2019 na dab da zuwa<?xml:namespace prefix = o ns = "urn:schemas-microsoft-com:office:office" />
2019-06-01 16:39:25 CRI
Makon Arewa wani biki ne na musamman da Hausawa su kan gudanar a wurare daban daban, don nuna al'adun al'ummar Hausa. A yanzu haka wasu dalibai dake karatu a jami'o'in birnin Jinzhou dake arewa maso gabashin kasar Sin, su ma suna shirin bikin Makon Arewa. ko yaya bikin zai kasance? Yaya kuma harkokin shirya shi suke gudana? A saurari hirar da muka yi tare da Ibrahim Aliyu, don jin karin haske.