logo

HAUSA

Mu leka bikin baje kolin lambunan shakatawa na kasa da kasa da ke gudana a Beijing<?xml:namespace prefix = o ns = "urn:schemas-microsoft-com:office:office" />

2019-05-21 16:50:28 CRI

Mu leka bikin baje kolin lambunan shakatawa na kasa da kasa da ke gudana a Beijing<?xml:namespace prefix = o ns = "urn:schemas-microsoft-com:office:office" />

A ranar 29 ga watan Afrilun wannan shekara, an kaddamar da bikin baje kolin lambunan shakatawa na kasa da kasa a nan birnin Beijing, fadar mulkin kasar Sin, bikin da za a shafe tsawon kwanaki 162 ana yi. Kasashe 86 da kungiyoyin kasa da kasa 24 da ma sauran sassa 120 da ba na gwamnati ba sun halarci bikin. A ganin mahalarta bikin, bikin zai zamanto muhimmin dandali na yin hadin gwiwa tsakanin kasa da kasa ta fannin bunkasa harkokin kiyaye muhalli. A biyo mu cikin shirin, don jin karin bayani.