logo

HAUSA

Hira da Dr. Sheriff Ghali Ibrahim masanin kimiyyar siyasa a jami'ar Abuja dake Najeriya <?xml:namespace prefix = o ns = "urn:schemas-microsoft-com:office:office" />

2019-05-17 14:29:30 CRI

A wannan mako, za ku ji wata hira da abokin aikinmu Murtala Zhang ya yi da Dr. Sheriff Ghali Ibrahim, malami dake koyarwa a fannin kimiyyar siyasa da alaka ta kasa da kasa a jami'ar Abuja a tarayyar Najeriya, inda ya yi fashin baki game da rahoton aikin gwamnati wanda firaiministan kasar Sin Li Keqiang ya gabatar a lokacin muhimman taruka biyu na kasar Sin wato NPC da CPPCC na shekarar bana, har ma da dimbin nasarorin da kasar Sin ta samu a cikin shekarar da ta gabata, duk da irin kalubaloli da ake fuskanta. Ga dai yadda hirar tasu ta kasance.