logo

HAUSA

Hira tare da matashiya Fatima Foud Hashim-2

2019-05-07 07:04:40 CRI

Akwanan baya ne wakiliyar mu Fa'iza Mustafa ta yi hira da wata matashiya mai suna Fatima Foud Hashim a birnin Kano a tarayyar Najeriya, mamallakiyar Shafin Open Diaries na shafukan sada zumunta na zamani, inda mutane ke bayyana matsaloli da damuwarsu don neman shawarwari. Haka zalika, shafin na taimakawa wajen samar da gudunmuwa ga marasa karfi. Shin wace ce wannan baiwar Allah? Sai ku biyo mu cikin zantawarsu da wakiliyarmu Fa'iza Mustapha.