A'ishatu Baba mai kaji
2019-05-07 07:04:40 CRI
Yau shirin In ba ku ba gida na farin cikin gabatar muku wata bakuwa daga Maidugurin jihar Borno na tarayyar Najeriya, wato Hajiya A'ishatu, wadda aka fi sani da sunan Baba mai kaji.
A cikin hirar abokiyar aikinmu Fa'iza Mustapha da Hajiya A'ishatu, ta bayyana yadda ta yi kiwon kaji, har sa'anar ta samu hakaba sosai. Ban da wannan kuma ta fayyace abubuwan da ya kamata a tanada idan ana son raya sana'ar kiwon kaji. (Kande Gao)