logo

HAUSA

Hadin gwiwar Sin da kasashen duniya wajen binciken sararin samaniya<?xml:namespace prefix = o ns = "urn:schemas-microsoft-com:office:office" />

2019-05-07 07:04:47 CRI

Hadin gwiwar Sin da kasashen duniya wajen binciken sararin samaniya<?xml:namespace prefix = o ns = "urn:schemas-microsoft-com:office:office" />

Sinawa na ganin cewa, sararin samaniya mallakar dukkanin 'yan Adam ne, don haka, a shekarar 2018 da ta shude, kasar Sin ta samar da albarkatun da take da su, kuma ta hada kanta da kasashen duniya wajen binciken sararin samaniya.

A biyo mu cikin shirin, domin jin karin bayani.