Dan kasar Sin da aka ba shi sarauta a Nijeriya
2019-05-07 07:04:47 CRI
A kwanan baya, an gudanar da bikin karramawa a majalisar masarautar Jiwa da ke Abuja, babban birnin tarayyar Nijeriya, inda aka ba wani dan kasar Sin sarautar "wakilin ayyuka", saboda gudummawar da ya bayar a fannin inganta hadin gwiwar moriyar juna a tsakanin kasar Sin da Nijeriya da ma raya unguwannin wurin.
A biyo mu cikin shirin, domin jin karin haske. (Lubabatu)