logo

HAUSA

Shirin musamman na murnar sabuwar shekarar 2019 bisa kalandar watan gargajiyar kasar Sin

2019-05-07 08:59:46 CRI

A makon da ake ciki yanzu, Sinawa na murnar sabuwar shekarar 2019 bisa kalandar wata ta gargajiyar kasar Sin. Sabo da haka, a shirinmu na Gani Ya Kori Ji na yau, za mu tsara muku wani shirin musamman, inda za mu watsa muku wasu wakokin kasar Sin, ciki har da "Albishirin kasar Sin" da "Ba wanda zai yi barci yau da dare" da "Neman cimma burinmu tare" da "Jin dadin zama a kasar Sin"da "Kalaman sa kaimi a zamanin yanzu" da "Nuna yabo ga sabon zamanin da muke ciki" domin taya murnar shiga sabuwar shekarar 2019 bisa kalandar watan gargajiyar kasar Sin. (Sanusi Chen)