logo

HAUSA

Bikin bazara a idon Hausawa mazauna kasar Sin<?xml:namespace prefix = o ns = "urn:schemas-microsoft-com:office:office" />

2019-05-07 07:04:47 CRI

Bikin bazara a idon Hausawa mazauna kasar Sin<?xml:namespace prefix = o ns = "urn:schemas-microsoft-com:office:office" />

Bikin bazara bikin gargajiya mafi muhimmanci kuma mafi kasaita ne ga al'ummar Sinawa, wanda kuma ke alamanta shiga sabuwar shekara bisa kalandar gargajiya. A wannan shekara kuma, bikin ya fado daidai a ranar Takata wato 5 ga wata, kuma yanzu haka al'ummar Sinawa a duk fadin duniya na cikin murnar wannan kasaitaccen biki nasu.

A biyo mu cikin shirin,inda muka tattauna tare da wasu Hausawa mazauna kasar Sin, domin jin karin bayani dangane da bikin, musamman yadda bikin ya kasance a idonsu.