logo

HAUSA

Ziyarar 'yan jaridar kasashen Asiya da Afirka a jihar Xinjiang<?xml:namespace prefix = o ns = "urn:schemas-microsoft-com:office:office" />

2019-05-07 07:04:47 CRI



A kwanakin baya ne, wata tawagar sanannun 'yan jaridun kasashen dake kan hanyar siliki karo na bakwai, da babban gidan rediyo da talabijin na kasar Sin wato CMG ya gayyato su zuwa nan kasar Sin, ta yi tattaki zuwa jihar Xinjiang da ke arewa maso yammacin kasar, inda suka kai ziyara sassa daban daban na jihar.

A biyo mu cikin shirin, domin jin karin bayani.