logo

HAUSA

Qingming a rayuwar Sinawa

2019-05-07 07:04:47 CRI





Qingming a rayuwar Sinawa


Ranar 5 ga wannan wata rana ce ta bikin gargajiyar Sinawa da ake kira Qingming, wato bikin tunawa da magabatan da suka riga mu gidan gaskiya, wanda kuma ya kasance daya daga cikin muhimman bukukuwan gargajiya na kasar Sin. A kasamce tare da mu domin jin karin bayani game da bikin.