in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Babu mafita a aiwatar da manufar Sin guda biyu ko Sin da Taiwan ko 'yancin kan Taiwan a duniya
2017-01-13 20:03:12 cri
Game da matakan baya-bayan da Najeriya ta dauka na rufe ofishin yankin Taiwan a Abuja, fadar mulkin kasar, kakakin ofishin kula da harkokin yankin Taiwan na majalisar gudanarwar kasar Sin Ma Xiaoguang ya bayyana a yau cewa, ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin ta riga ta bayyana matsayinta. Manufar Sin daya tak tana iya samun tushenta ta fannonin tarihi da kuma dokoki. Bin manufar Sin daya tak ya dace da yanayin da ake ciki a duniya. Saboda haka, babu mafita a aiwatar da manufar Sin guda biyu ko Sin da Taiwan ko 'yancin kan Taiwan a duniya. (Zainab)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China