Makwanni kusan biyu ke nan da suka gabata bayan abkuwar fashewar wata matar dakon mai a gundumar Tete dake tsakiyar kasar Mozambique, lamarin da ya janyo asarar rayuka da jikkata mutane da dama. Adadin da mutanen da suka mutu ya karu inda ya kai 99, in ji hukumomin kasar a ranar Talata. (Maman Ada)