in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Gwamnatin Benin ta bayyana karuwar tattalin arziki cikin sauri da hauhawar farashi madaidaiciya bisa shekaru 10 na baya baya
2016-04-05 11:10:11 cri
Tattalin arzikin kasar Benin ya rataya, bisa tsawon lokacin shekarar 2006 da shekarar 2015, tare da wata karuwar tattalin arziki cikin sauri, wata hauhawar farashi madaidaiciya, karancin kudin shiga na gwamnati da aka takaita, daidaita muhallin harkoki da kuma zamanintar da harkokin kudi na gwamnati, a cewar wata sanarwa ta gwamnatin kasar kan sakamakon shekaru goma na mulkin gwamnati mai barin gado na shugaba Boni Yayi. A cewar wannan sanarwa da aka fitar a ranar Litinin a Cotonou, hedkwatar tattalin arzikin kasar Benin, bisa lokacin shekarar 2006 zuwa shekarar 2015, karuwar tattalin arzikin kashi 4.2 cikin 100, tare da wani matsayi madaidaici bisa shekaru uku na baya bayan nan na kashi 6 cikin 100 bisa matsakaici da ganiya ta kimanin kashi 7 cikin 100 a shekarar 2013. (Maman Ada)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China