in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Hajiya Hajo Sani (II)
2014-11-04 16:30:17 cri


A cikin shirinmu da ya gabata, mun gabatar muku da labarin Dr. Hajo Sani. Wadda a matsayinta ta tsohuwar ministar harkokin mata ta Tarayyar Najeriya, ke dora muhimmanci sosai kan ci gaban mata.

To, a cikin shirinmu na yau, za mu ci gaba da sauraron karshen wannan hira tsakanin wakilinmu Murtala da Dr. Hajo Sani, inda ta yi karin haske kan yadda ya kamata a yi don zakulo bakin zaren daidaita kalubalolin da mata ke fuskanta. Sa'an nan ta kara yin kira ga mata da su yi amfani da damar da Allah ya baiwa mata don su ba da gudummawarsu. Bugu da kari, ta yi mana bayani kan ziyarar data kawo a nan kasar Sin.(Kande Gao)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China