in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Hajiya Halimatu Sa'id (II)
2014-10-05 15:36:24 cri


A cikin shirinmu da ya gabata, mun gabatar muku da labarin Hajiya Halimatu Sa'id. Wata baiwar Allah ce mai fafutukar yada addinin Musulunci a Abuja, babban birnin tarayyar Najeriya, ta hanyar bude makarantun allo ko islamiya guda 7 domin koyar wa yara ka'idojin addinin musulunci.

To, a cikin shirinmu na yau, za mu ci gaba da sauraron karshen wannan hira tsakanin wakilinmu Murtala da Hajiya Halimatu, inda ta yi karin haske kan kalubalen da mata ke fuskanta a Najeriya, da kuma yadda ya kamata a yi don zakulo bakin zaren daidaita wadannan kalubaloli. Sa'an nan ta kara yin kira ga mata da su yi amfani da damar da Allah ya baiwa mata don su ba da gudummawarsu.(Kande Gao)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China