in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Hajiya Salamatu Husseini Suleiman(2)
2014-10-21 16:06:53 cri


To masu sauraro, idan ba ku manta ba a makon da ya wuce kun saurari kashi na farko na hirar da wakilinmu Murtala ya yi da hajiya Salamatu Husseini Suleiman, wato kwamishiniya mai kula da harkokin siyasa, zaman lafiya, da tsaro a kungiyar ECOWAS, wato kungiyar hadin-gwiwar tattalin arzikin kasashen yammacin Afirka. Kana tsohuwar karamar ministar harkokin waje a Najeriya. Kamar yadda muka yi muku alkawari a makon da ya gabata, a cikin shirinmu na yau za mu dora daga inda muka tsaya a makon da ya wuce, da fatan za ku kasance tare da mu, a yi sauraro lafiya.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China