in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Hajiya Hajo Sani (I)
2014-10-30 16:38:06 cri


A cikin shirin "In Ba Ku Ba Gida" na yau, muna farin cikin gabatar muku da wata babbar bakuwa mai suna Hajo Sani. Madam Sani ta kasance tsohuwar ministar dake kula da harkokin mata ta tarayyar Najeriya, kuma tana daya daga cikin matan dake dora muhimmanci sosai kan ci gaban mata a Najeria da ma Afrika baki daya.

A zantawarta da wakilinmu Murtala, Dr. Hajo Sani ta yi mana bayani kan tarihin rayuwarta, da kuma ci gaban mata a Najeriya, da kuma matsalolin da mata ke fuskanta a kasar.(Kande Gao)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China