in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Hajiya Salamatu Husseini Suleiman(1)
2014-10-20 15:55:31 cri


A kwanan baya ne wakilinmu dake birnin Abuja a tarayyar Najeriya Murtala, ya yi hira da kwamishina mai kula da harkokin siyasa, zaman lafiya, da tsaro a kungiyar ECOWAS, wato kungiyar hadin-gwiwar tattalin arzikin kasashen yammacin Afirka kana tsohuwar karamar ministar harkokin waje ta Najeriya. Shin wace ce wannan baiwar Allah? Sai ku biyo mu cikin zantawar da wakilin mu Murtala ya yi da wannan jami'a don jin irin rawa da kuma nasarorin da ta cimma.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China