Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Xi: Ya kamata mu kiyaye tsohon garinmu yadda ya kamata
2020-10-13 13:12:24        cri

A yayin da yake ziyarar aiki a tsohon garin Chaozhou, Xi Jinping ya nuna yabo matuka dangane da yadda aka kiyaye kayayyaki da al'adun tarihi na wannan gari. Ya ce, wannan gari yana da darajar ala'adu, mutanen garin na kaunarsa sosai, don haka ya kamata a kiyaye da kuma gina garin da kyau. (Maryam)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China