Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Ziyarar shugaba Xi Jinping a garin Chaozhou na lardin Guangdong
2020-10-13 11:38:46        cri

 

 

Gari mai dadadden tarihi na Chaozhou da ke kudacin kasar Sin, an kafa shi ne fiye da shekaru 1600 da suka wuce. A jiya Litinin, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya gudanar da ziyarar aiki a wannan tsohon gari dake lardin Guangdong.

 

Da yammacin wannan rana, ya kai ziyara gadar Guangji dake cikin garin, da ginin Guangji, da titin Paifang, tare da yin rangadi don ganin yadda ake farfado da gyara kayayyakin tarihi, da kayayyakin al'adun gargajiya, na tarihi da aka gada daga kaka da kakanni, da ma duba yadda ake habaka albarkatun yawon shakatawa a garin, musamman ma a fannin al'adu. (Amina Xu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China