Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Xi Jinping ya kai ziyara kamfanin CCTC dake lardin Guangdong
2020-10-13 12:33:54        cri
Jiya Litinin, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya gudanar da ziyarar aiki a lardin Guangdong. A yammacin jiya, ya ziyarci kamfanin CCTC, don ganin yadda ake kokarin kirkiro wasu sabbin fasahohi, da samar da kayayyaki.

Xi Jinping ya ce, kamata ya yi Sin ta bi hanyar dogaro da kanta a fannin kirkire-kirkire cikin 'yanci, a lokacin da ake fuskantar sauye-sauye mafi yawa a wannan zamani. (Amina Xu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China