Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Shugaba Xi ya ba da umarnin kara azama wajen yaki da miyagun kwayoyi
2020-06-23 16:13:36        cri

Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya yi kira ga sassa masu ruwa da tsaki a fannin yaki da fatauci da amfani da miyagun kwayoyi, da su kara azama wajen cimma nasarorin da aka sanya gaba.

Shugaban na Sin ya bayyana wannan umarni ne, yayin taron karawa juna sani da ya gudana a Talatar nan, a wani mataki na jinjinawa hukumomi da daidaikun al'ummar kasar, da ke tsaiwa tsayin daka wajen yaki da fatauci da ta'ammali da miyagun kwayoyi. (Saminu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China