Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Xi ya aika da sakon murnar bude taron tattaunawa na jam'iyyun siyasun Sin da kasashen Larabawa
2020-06-22 20:53:21        cri

A yau ne shugaban kasar Sin Xi Jinping, kana babban sakataren kwamitin koli na JKS, ya aika da sakon taya murna ga taron tattaunawa na jam'iyyun siyasun Sin da kasashen Larabawa.

Taron da aka bude da yammacin yau ta kafar bidiyo, za a shafe kwanaki uku ne ana gudanar da shi.(Ibrahim)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China