Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Shugabannin Sin da EU su yi ganawa karo na 22
2020-06-22 19:56:06        cri

Yau 22 ga wata shugabannin kasar Sin da kungiyar tarayyar Turai EU sun fara ganawa karo na 22 ta kafar bidiyo, yayin ganawar tasu, shugaban kasar Sin Xi Jinping zai gana da shugaban kungiyar kasashen Turai Charles Michel da shugaban hukumar gudanarwar EU Ursula von der Leyen ta kafar bidiyo.(Jamila)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China