Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Hoton bayan jikin mahaifin shugaba Xi Jinping
2020-06-21 19:46:42        cri

 

Kafin shekaru 42 da suka gabata, shugaban kasar Sin Xi Jinping wanda ke karatu a jami'ar Tsinghua ya je lardin Guangdong gudanar da aikin bincike a lokacin hutu tare da mahaifinsa Xi Zhongxun.

Hoton bayan jikin mahaifinsa ya shiga idon Xi Jinping, wanda yake tunatar da shi tunanin bautawa jama'a a cikin 'yan shekarun da suka gabata. Marigayi Xi Zhongxun ya kawo babban tasiri ga shugaba Xi Jinping bisa hallayar nagartarsa, shugaba Xi da mahaifinsa suna sauke nauyin dake bisa wuyansu yayin da suke bautawa jama'ar kasar da suke kauna matuka.

Yin gyaran fuska da kirkire-kikire

A watan Agustan shekarar 1978, Xi Zhongxun ya je gundumar Boluo ta lardin Guandong gudanar da rangadin aiki.(Wanda ke tsayawa a tsakiyar gefen gabashi ne Xi Jinping)

A ranar 23 ga watan Fabrairun shekarar 2017, Xi Jinping yaje rangadin aiki a sabon yankin Xiong'an na gundumar Anxin ta lardin Hebei.

1  2  3  4  

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China