Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Sin za ta tabbatar da tsarin huldar kasa da kasa dake karkashin jigon MDD
2020-05-22 10:58:41        cri

Firaministan kasar Sin Li Keqiang ya bayyana a cikin rahoton aikin gwamnati a yau cewa, kasar Sin za ta tabbatar da tsarin huldar kasa da kasa dake karkashin jigon MDD, da odar kasa da kasa bisa tushen dokokin kasa da kasa, don sa kaimi ga neman makoma ta bai daya ga dan Adam. Kasar Sin za ta ci gaba da bin hanyar samun bunkasuwa cikin lumana, da bude kofa ga kasashen waje da fadada hadin gwiwa da sada zumunta a tsakaninta da sauran kasashe. Kasar Sin za ta sa kaimi ga samun zaman lafiya da wadata a duniya baki daya. (Zainab)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China