Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Xi ya jagoranci taron jagororin yaki da COVID-19 da raya lardin Hubei
2020-04-29 20:10:54        cri

Yau ne Xi Jinping, babban sakataren kwamitin koli na JKS, kana shugaban kasar, ya jagoranci taron jagororin kandagarki da hana yaduwar cutar COVID-19 da aka saba yi da matakan raya tattalin arziki da jin dadin jama'a a lardin Hubei.

Taron zaunannen kwamitin hukumar siyasa na kwamitin koli na JKS ya kuma nazarci yanayin COVID-19 a gida da kuma ketare. (Ibrahim)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China