Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Kaura zuwa sabon gida ya kawo sabuwar rayuwa
2020-04-21 22:43:24        cri

Unguwar Jinping ta garin Laoxian na gundumar Pingli dake kudancin lardin Shaanxi na kasar Sin, ta shahara ne saboda an yi kaura zuwa nan daga wuraren dake fama da talauci domin kubuta daga kangin talauci.

A yau ranar 21 ga wata, babban sakataren jam'iyyar kwaminis ta kasar Sin Xi Jinping, ya ziyarci unguwar domin haduwa da mazauna wurin.

A cikin 'yan shekarun da suka gabata, gaba daya an tsugunar da mutane 4173 daga iyalai 1346, wadanda suka zo daga kauyuka 11, to ko yaya yanayin zaman rayuwar wadannan manoma wadanda suka taba rayuwa a kan tsaunuka yake a yanzu? Bari mu duba!

A baya, sun rika fama da masifu, amma yanzu suna jin dadin rayuwa.

 


1  2  3  4  5  6  7  

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China