Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Yayin da ake tsaka da fama da barkewar cutar COVID-19, an bada umarnin zama a gida a babban birnin DRC
2020-03-27 11:28:02        cri
Gwamnatin Kinshasa, babban birnin Jamhuriyar Demokradiyyar Congo, ya sanar da umarnin zama a gida na tsawon makonni 3, ga mazauna birnin sama da miliyan 11.

Umarnin da Gentiny Ngobila, Gwamnan birnin, wanda ke matsayi daya da lardi ya bayar a jiya, zai fara aiki ne daga gobe Asabar, inda za a sassauta a wasu raneku da ake ware. (Fa'iza Mustapha)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China