Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Yadda yanayin karatu ke gudana yayin da ake yaki da cutar COVID-19 a birnin Shenyang na kasar Sin
2020-03-21 18:29:34        cri


A wani bangare na kokarin kasar Sin na yaki cutar COVID-19, an dakatar da komawa makaranta domin dakile yaduwar cutar tsakanin dalibai a yayin da suke daukar darasi a aji, inda aka bullo da dabarar koyo da koyarwa ta kafar intanet. Kan haka ne na tuntubi Musa Sani, wani dalibi daga jihar Jigawan Nijeriya dake karatun digiri a fannin likitanci a birnin Shenyang na kasar Sin, don jin yadda tsarin karatu ke gudana a wannan muhimmin lokaci, inda ya fara da bayyana mana halin da su dalibai ke ciki yanzu.

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China