Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Sin za ta yi taro ta kafar bidiyo da wasu kasashen Afirka kan cutar COVID-19
2020-03-17 20:35:06        cri
Yau Talata, kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Geng Shuang ya bayyana a yayin taron manema labaran da aka yi a birnin Beijing cewa, gobe Laraba da yamma, wakilan hukumomin kiwon lafiya da na kwastan da wasu kwararru na kasar Sin za su yi taro ta kafar bidiyo da cibiyar dakile yaduwar cututtuka ta Afirka da wasu jami'ai da kwararrun kiwon lafiyar kasashen Afirka sama da 20, domin yin bayani kan fasahohin yaki da cutar numfashi ta COVID-19 da musayar ra'ayoyi kan yadda za a dakile yaduwar cutar. (Maryam)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China