Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
WHO: Mutane sama da 44,000 ne suka kamu da cutar COVID-19 a wajen kasar Sin
2020-03-13 11:13:47        cri
Bisa rahoton da hukumar kiwon lafiya ta duniya wato WHO kan fitar a kullum, ya zuwa jiya Alhamis, jimilar mutane 44,067 ne aka samu rahoton sun kamu da cutar numfashi ta COVID-19 a kasashe da yankuna 117, ban da kasar Sin. Adadin da ya karu da 6,703 a kan na ranar Laraba. (Fa'iza Mustapha)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China