Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Xi Jinping ya isa Wuhan don binciken ayyukan ganin bayan cutar COVID-19
2020-03-10 13:44:15        cri

Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya isa birnin Wuhan na lardin Hubei a yau Talata da safe, inda ya fara ziyarar gani da ido kan yadda ake gudanar da ayyukan dakile annobar cutar numfashi ta COVID-19, da jinjinawa mutanen da suke bayar da gudummawa ga ayyukan yaki da cutar, ciki har da ma'aikatan jinya, da sojoji, da ma'aikatan unguwanni daban-daban, da 'yan sanda, da masu aiki a kananan hukumomi, da masu aikin sa-kai, da wadanda suka kamu da cutar da wasu mazauna birnin.(Murtala Zhang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China