Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
An samu sabbin mutum 143 da suka kamu da cutar COVID-19 a kasar Sin
2020-03-06 11:56:06        cri
A yau Juma'a ne hukumar lafiya ta kasar Sin ta sanar da samu rahotannin sabbin mutane 143 da suka kamu da cutar numfashi ta COVID-19, kana mutane 30 sun rasu sakamakon harbuwa da cutar a babban yankin kasar a jiya Alhamis.

Cikin wadanda suka rasu 29 'yan lardin Hubei ne, sai kuma mutum guda daga yankin Hainan. (Saminu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China