Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Wu Haitao ya yi kira da a karfafa aniyyar kare cudanyar dukkanin sassa
2020-02-19 12:25:31        cri
Mataimakin wakilin dindindin na Sin a MDD Wu Haitao, ya yi kira ga mahukuntan kasa da kasa, da su karfafa aniyyar su ta kare cudanyar dukkanin sassa, da dakile manufofin bin ra'ayin kashin kai, da ba da kariyar cinikayya.

Wu Haitao, ya yi wannan tsokaci ne a jiya Talata, yayin taron babban zaman muhawara na shekarar 2020, na kwamitin musamman game da dokar MDD mai nasaba da hakan, da ma karfafa ikon hukumomin da batun ya shafa. (Saminu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China