Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Sin ta yi kira ga MDD da ta tsara shirin soke takunkumin da aka kakabawa Sudan
2020-02-12 13:36:54        cri

Jiya Talata, mataimakin zaunannen wakilin kasar Sin dake MDD Wu Haitao ya gabatar da jawabi bayan an kada kuri'u kan daftarin kakabawa kasar Sudan takunkumi cikin taron kwamitin sulhu na MDD, inda ya yi kira ga kwamitin sulhun da ya kafa tsarin soke takunkumin da aka kakabawa kasar Sudan, domin samar wa gwamnatin kasar karin taimako wajen kiyaye zaman lafiya da zaman karkon yankin. (Maryam)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China