Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Sin na fatan Amurka za ta daina daukar matakan da ba su dace ba na hana fitar da kayayyaki
2020-01-09 20:07:17        cri
Kasar Amurka ta bullo da wani sabon mataki na hana fitar da manhajan kwaikwayon dan Adam (AI), dangane da wannan lamarin, kakakin ma'aikatar harkokin kasuwancin kasar Sin Gao Feng ya bayyana a yau Alhamis cewa, Sin tana fatan kasar Amurka za ta gyara kuskurenta kan batun tsaron kasa, da amfani da matakan da ba su dace ba na hana fitar kayayyaki, ta yadda za a iya samar wa kamfanonin kasa da kasa yanayin da ya dace na yin ciniki da hadin gwiwa a tsakaninsu yadda ya kamata. (Maryam)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China