Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Xi Jinping zai halarci bikin murnar cika shekaru 20 da dawowar Macao a hannun babban yanki
2019-12-19 20:03:49        cri

Gobe Juma'a 20 ga wata da safe, shugaban kasar Sin Xi Jinping, zai halarci bikin murnar cika shekaru 20 da dawowar Macao hannun babban yankin kasar Sin, kana da bikin rantsar da jami'an gwamnatin yankin karo na 5, tare da ba da jawabi.

Sashin Hausa na babban gidan rediyo da talibijin na kasar Sin CMG, zai gabatar da wannan biki kai tsaye a kan shafin Intanet dinsa, da kuma Facebook. (Amina Xu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China