Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Shugaba Xi ya gana da kantoman yankin musamman na Macao
2019-12-18 19:30:13        cri
A yau Laraba ne shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya gana da jami'in farko na gudanarwar yankin musamman na Macao Chui Sai On.

Yayin ganawar tasu, shugaba Xi ya ce gwamnatin tsakiya ta Sin, ta gamsu da kwazonsa na jagorancin yankin cikin shekaru 10 da suka gabata. (Saminu Hassan)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China