Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
An bude cibiyar watsa labarai na bikin baje kolin CIIE
2019-11-04 20:23:13        cri
Yau Litinin, an bude cibiyar watsa labarai ta bikin baje kolin kayayyakin da ake shigowa da su kasar Sin karo na biyu, adadin 'yan jarida da suka yi rajista ya wuce adadi na shekarar da ta gabata.

Shugaban ofishin kula da harkokin labarai na gwamnatin birnin Shanghai Xu Wei ya bayyana cewa, ya zuwa ranar 31 ga watan Oktoba, akwai jimillar 'yan jarida 4300 da suka yi rajistar halartar bikin, kana kimanin mutane dari 9 daga cikinsu sun zo ne daga kasashen waje. (Maryam)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China