Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Kaya na farko ya isa wurin nune-nune a taron baje kolin CIIE na 2
2019-10-23 15:44:30        cri

Ranar 22 ga wata da safe ne jirgin ruwan sintiri mai saurin tafiya kirar 195 na kamfanin FSD ya iso wurin nune-nune na taro karo na 2, na baje kolin kayayyakin da ake shigo da su kasar Sin na kasa da kasa wato CIIE, lamarin da ya alamta cewa, an fara ajiye kayayyakin da za a baje yayin taron.

Za a gudanar da taron baje kolin CIIE na 2 daga ranar 5 zuwa 10 ga watan Nuwamban bana. (Tasallah Yuan)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China