Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Xi Jinping zai halarci bikin baje kolin kayayyakin da ake shigowa da su kasar Sin karo na 2
2019-11-03 16:56:14        cri
A safiyar ranar 5 ga wata, za a bude bikin baje kolin kayayyakin da ake shigowa dasu kasar Sin karo na 2 a birnin Shanghai na kasar Sin. Shugaban kasar Sin Xi Jinping zai halarci bikin bude bikin, tare da kuma ba da jawabi.

A lokacin kuma, wasu kafofin babban gidan rediyo da talabijin na kasar Sin, wato CMG, da gidan rediyo na Murya Daga Kasar Sin, da gidan rediyo na CRI, da kuma shafin yanar gizo na Xinhua za su watsa labarai kai tsaye, sa'an nan wasu shafukan intanet na kafofin watsa labarai na kasar Sin za su kuma watsa labarai kai tsaye. (Maryam)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China