Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Xi ya aike da sakon taya murnar cika shekaru 120 da gano allunan kashi masu dauke da zane da harufan Sinanci
2019-11-02 15:37:49        cri

Shugaban kasar Sin, Xi Jinping, ya aike da sakon taya murnar cika shekaru 120 da bincike da gano allunan kashi masu dauke da zane da harufan Sinanci wato Oracle Bone Inscription da Turancin Ingilishi.

A cikin wasikar, Xi Jinping, wanda shi ne sakatare janar na kwamitin tsakiya na JKS, kuma shugaban rundunar sojin kasar, ya nanata muhimmancin kara samun kwarin gwiwa kan al'adu da inganta musaya da koyo daga juna tsakanin al'ummomi. (Fa'iza Mustapha)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China