Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Xi Jinping ya mika sakon murnar shirya dandalin kungiyar wadanda suka lashe kyautar lambobin yabo ta duniya
2019-10-29 13:44:55        cri

Yau Talata, aka bude taron dandalin kungiyar wadanda suka lashe kyautar lambobin yabo ta duniya na shekarar 2019 a birnin Shanghai na kasar Sin. A sakon murnar shirya taron da ya aika, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya nuna fatan wakilan taron za su mai da hankali kan takensa "kimiyya da fasaha, domin tallafawa dukkanin bil Adama", da dukufa wajen raya kimiyya da fasaha, inganta hadin gwiwar dake tsakanin kasa da kasa, da taimakawa matasa, ta yadda za su ba da gudummawa a kokarin da ake na gina kyakkyawar makoma ga daukacin bil Adama. (Maryam)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China