![]() |
|
2019-10-29 20:17:18 cri |
Shugaban kasar Sin Xi Jinping, wanda har ila shi ne shugaban kwamitin koli na sojojin kasar, ya sanya kan wata doka, dake ba da umarnin a sakawa 'yan wasa Sinawa da masu horas da su, da suka halarci gasar wasannin sojoji ta duniya karo na 7(CISM).
A jiya ne aka kammala gasar a Wuhan na lardin Hubei dake yankin tsakiyar kasar Sin, kana karon farko da aka shirya gasar wasannin sojoji ta duniya a kasar Sin. (Ibrahim)
| ||||
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China