Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Xi Jinping: Kamata ya yi Sin da Indiya sun hada kansu wajen tabbatar da zaman lafiya da kwanciyar hankali a yankin da suke ciki
2019-10-12 21:07:55        cri

Yau Asabar a birnin Chennai na kasar Indiya, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya nuna cewa, kamata ya yi kasashen biyu su daga matsayinsu ta fuskar hadin kan soja don kiyaye zaman lafiya da kwanciyar hankali a yankin da suke ciki cikin hadin kai. Ya kara da cewa, ya kamata bangarorin biyu su bi hanyar fahimtar juna da kara amincewa da juna da gudanar da atisayen soja cikin hadin kai. Har ila yau su inganta fahimtar juna da aminci da juna tsakanin sojojinsu da ma hadin gwiwa a tsakanin hukumomin kiyaye zaman lafiya na kasashensu. (Amina Xu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China