![]() |
|
2019-10-12 15:12:33 cri |
Bayan shugaban kasar Sin Xi Jinping ya isa kasar Indiya a jiya Jumma'a, firaministan kasar Narendra Modi ya wallafa sakon cikin harsunan Ingilishi da Tamil da kuma Sinanci a shafinsa na Twitter, domin maraba da zuwan shugaba Xi kasarsa.
Sakon da ya wallafa na cewa, "Maraba da Zuwanka Kasar Indiya, Shugaba Xi Jinping". (Maryam)
| ||||
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China