![]() |
|
2019-10-12 20:28:07 cri |
Yau Asabar, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya gana da firaministan kasar Indiya Narendra Modi a Chennai, inda bangarorin biyu suka nanata wajibcin kara hadin kansu kan harkokin kasa da kasa da na shiyya-shiyya don tinkarar kalubalen duniya cikin hadin kai da kiyaye halaltatun muradun kasashe masu tasowa. (Amina Xu)
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China